የሰርጥ አድራሻ:
ምድቦች:
ያልተመደበ
ቋንቋ: አማርኛ
ተመዝጋቢዎች:
4.41K
የሰርጥ መግለጫ
Makaranta ce ta mata a yanar gizo, hadafinta shine koyar da mace musulma abubuwan da bai kamata ta jahilcesu ba na Addini da kuma wayar mata da kai a kan kalubalai da abubuwan da suka shafi rayuwarta ta hanyar Karantarwa, Daurori da kuma Tattaunawa.
Ratings & Reviews
Reviews can be left only by registered users. All reviews are moderated by admins.
5 stars
1
4 stars
0
3 stars
0
2 stars
0
1 stars
1
የቅርብ ጊዜ መልዕክቶች 2
2023-03-22 14:23:51
ALKAKI DA RUWAN ZUMA
Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuwa muku daga karatun daliban wannan makaranta mai albarka, sannan ki/ka amsa tambayar GASA da zai rika zuwa tare da kowace fa'ida a karkashin comment section na Telegram Channel din Mu'assasatul Qawareer Atta'leemiyyah, a karshen wannan GASA akwai kyauta ga wanda ya lashe.
Kowa zai iya shiga domin musharaka a wannan gasa.
#Fawaid
Barakallahu feekum
https://t.me/Alqawareeracademy
1.2K viewsedited 11:23
2023-03-21 20:10:56
ALBISHIRINKU MATAN KWARAI Alqawareer Ladies Forum na farin cikin gayyatarku zuwa lacca da ta shirya muku domin samun daman ribar watan Ramadan yanda ya kamata mai taken:
MACE MUSULMA A WATAN RAMADHANWanda zai gudana kamar haka:
Mai Gabatarwa: Malama Aisha Abdulwahab Abdallah
Ta'aliki: Malama Fatima Dawud Zakariyya
Rana: Talata 27/Sha'aban/1444
21/March/2023
Lokaci: Karfe 8:10pm
Wuri: Group din Alqawareer Ladies Forum da ke Telegram
TANBIHI: GROUP DIN NA MATA NE KADAI BA A YARDA WANI NAMIJI YA SHIGA BA!
Link
https://t.me/+D84PgXZ3LslkNDZk
1.2K views17:10
2023-03-21 19:43:21
ALKAKI DA RUWAN ZUMA
Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuwa muku daga karatun daliban wannan makaranta mai albarka, sannan ki/ka amsa tambayar
GASA da zai rika zuwa tare da kowace fa'ida a karkashin comment section na Telegram Channel din
Mu'assasatul Qawareer Atta'leemiyyah, a karshen wannan
GASA akwai kyauta ga wanda ya lashe.
Kowa zai iya shiga domin musharaka a wannan gasa.
#Fawaid
Barakallahu feekum
https://t.me/Alqawareeracademy
1.1K viewsedited 16:43
2023-03-20 13:45:28
ALKAKI DA RUWAN ZUMA
Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuwa muku daga karatun daliban wannan makaranta mai albarka, sannan ki/ka amsa tambayar GASA da zai rika zuwa tare da kowace fa'ida a karkashin comment section na Telegram Channel din Mu'assasatul Qawareer Atta'leemiyyah, a karshen wannan GASA akwai kyauta ga wanda ya lashe.
Kowa zai iya shiga domin musharaka a wannan gasa.
#Fawaid
Barakallahu feekum
https://t.me/Alqawareeracademy
1.1K views10:45