ALKAKI DA RUWAN ZUMA
Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuwa muku daga karatun daliban wannan makaranta mai albarka, sannan ki/ka amsa tambayar
GASA da zai rika zuwa tare da kowace fa'ida a karkashin comment section na Telegram Channel din
Mu'assasatul Qawareer Atta'leemiyyah, a karshen wannan
GASA akwai kyauta ga wanda ya lashe.
Kowa zai iya shiga domin musharaka a wannan gasa.
#Fawaid
Barakallahu feekum
https://t.me/Alqawareeracademy