ALBISHIRINKU JAMA'A Duba da gabatowar wata mai albarka, watan shiriya da imani, Alqawareer Educational Foundation na gayyatar mazanku da mata zuwa muhadara ta musamman da ta shirya muku mai taken:
TASIRIN AZUMIN RAMADHAN WAJEN TSARKAKE ZUKATA DA GYARA ƊABI'UWanda Babban Malami Dr. Muhammad Muslim Ibrahim (Alqalam University) zai gabatar.
Rana: Alhamis
29/Sha'aban/1444
23rd/March/2023
Lokaci: Karfe Tara na Dare(9:00pm)
Wuri: Shafin Alqawareer Educational Foundation da ke Telegram
Link
https://t.me/Alqawareeracademy
Muhadarar ta kowa da kowa ce.