ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuw | مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)
ALKAKI DA RUWAN ZUMA
Ki/Ka karu da Fa'idoji da za su rika zuwa muku daga karatun daliban wannan makaranta mai albarka, sannan ki/ka amsa tambayar GASA da zai rika zuwa tare da kowace fa'ida a karkashin comment section na Telegram Channel din Mu'assasatul Qawareer Atta'leemiyyah, a karshen wannan GASA akwai kyauta ga wanda ya lashe.
Makaranta ce ta mata a yanar gizo, hadafinta shine koyar da mace musulma abubuwan da bai kamata ta jahilcesu ba na Addini da kuma wayar mata da kai a kan kalubalai da abubuwan da suka shafi rayuwarta ...