ALQAWAREER ACADEMY na yi muku barka da sallah, Allah ya karba | مؤسسة القوارير التعليمية(القناة الرسمية)
ALQAWAREER ACADEMY na yi muku barka da sallah, Allah ya karba mana ibadunmu ya sa a yi shagulgulan sallah lafiya cikin farin ciki da jin dadi kuma nesa da sabon Allah ameen
Makaranta ce ta mata a yanar gizo, hadafinta shine koyar da mace musulma abubuwan da bai kamata ta jahilcesu ba na Addini da kuma wayar mata da kai a kan kalubalai da abubuwan da suka shafi rayuwarta ...